DAILY MOTIVATION

An karbo daga Abi Salama bin Abi Abdurahman, hakika ya tambayi nana Aisha yaya sallar manzon Allah take a watan Ramadana? sai tace bai kasance yana karawa a cikin watan Ramadan aba ko a waninsa a bias raka’a goma sha daya 11, yana sallatan raka hudu 4 kada ka tambayi kyayun su da tsayin su, sannan ya kuma sallatan raka’a 4 kada ka tambayi kyayun su da tsayin su, sannan ya sallaci raka’a uku 3, sai nace ya ma’aikin Allah kana bacci ne kafin kayi witiri, sai yace ya Aisha idanuna suna bacci amma zuciya ta bata bacci. . Narrated Abu Salama bin 'Abdur Rahman: that he asked 'Aisha "How was the prayer of Allah's Apostle in Ramadan?" She replied, "He did not pray more than eleven Rakat in Ramadan or in any other month. He used to pray four Rakat ---- let alone their beauty and length----and then he would pray four ----let alone their beauty and length ----and then he would pray three Rakat (Witr)." She added, "I asked, 'O Allah's Apostle! Do you sleep before praying the Witr?' He replied, 'O 'Aisha! My eyes sleep but my heart does not sleep." Sahih Bukhari Hadith No.2013

DOWNLOADS

7,372,611

AUDIO FILES

20,315

SCHOLARS

170

e-BOOKS

30

RECENT ARTICLES
Sharhus sunnah 39 · April 19, 2017
TA YI ZINA, TANA TAKABA? 848 · April 02, 2017
HUKUNCIN KACIYAR MATA? 1,572 · March 30, 2017
MACE ZATA IYA YIN FITSARI A TSAYE 1,308 · March 18, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853