RECENT UPDATES
[···] 46 · February 15, 2018

Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumuโ€™a 09, Feburary, 2018 Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da: Izala Ta Kai Ziyara Makarantar Kiwon Lafiya Ta Kungiyar Kwamitin Ilimi Na Kungiyar Izala Ta Kasa Yayi Babban Taronsa A Bauchi Kungiyar Izalah Ta Gudanar Da Waโ€™azin Jiha A Jihar Yobe Sunnah Tayi Rashi A Jihar Plateau An Tabbatar Da Sabon Babban Limamin Izala A Jos Yadda Mutanen Sokoto Sukaji Na Rashin Mal. Qasimu Saudiyya Ta Musanta Bude Wa Israโ€™ila Sararin Samaniyarta Don Amfani Da Shi Sarkin Qatar Ya Sha Alwashin Sake Gina Garin Gaza Kungiyar OIC Za Ta Gudanar Da Gagarumin Taron Yawon Bude Ido A Azabaijan Akwai bangaren nan na filin fatawoyin musulunci daga shafin Dr. Jamilu Yusuf Zarewa Sannan dai akwai kuma fagen nan na daga shafin Dr. Ibrahim Jalo Jalingo Labarai cikin Hotona, sashen talla. Akwai kuma labarai cikin hotuna da kuma rahoto daga shafin Dr. Jamilu Zarewa da ma Dr. Ibrahim Jalo Jalingo a wannan makon da kuma sashen talla. Maza ka danna hoton dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon: Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din: https://goo.gl/ymgeb8 Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a: 09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170. Muna sanar da alโ€™umma cewa daga mako mai zuwa zamu dinga kawo muku raโ€™ayoyin da kuka bayyana akan muhimman labarukanmu da muke wallafawa a babban shafin mu ko ta shafin mu na facebook ko kuma aiko da raโ€™ayin ka kan wani batu da muka tattauna ta wannan lambar 09035830253. www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com www.facebook.com/sunnahnigeria.ng Basheer Journalist Sharfadi #BasheerSharfadi #SunnahNews9ja #Darulfikr.com

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 89 · February 14, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853