RECENT UPDATES
[···] 46 · February 15, 2018

Sunnah News Ta Wannan Makon Jumu’a 02, Febuary, 2018 Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da: Dalibai Musulmai Na Jami’ar Gombe Sunyi Taron Wayar Da Kai Ga Sababbin Dalibai Mata Musulmai A Najeriya Sun Bukaci A Kawo Karshen Nuna Musu Wariya Saboda Sanya Hijabi Miyetti Allah Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Da Aka Yiwa Wasu Fulani Matafiya A Benue Musah H. Isah Ya Samu Karin Girma Sarauniyar Ingila Ta Ce Ita Jinin Annabi Muhammad (S.A.W) Ce An Saki Yarimomin Saudiyya Da Dama Da Aka Kama Trump Ya Shirya Baiwa Duniya HanΖ™uri Akwai kuma labarai cikin hotuna da kuma rahoto daga shafin Dr. Jamilu Zarewa da ma Dr. Ibrahim Jalo Jalingo a wannan makon da kuma sashen talla. Maza ka danna link dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon: Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din: https://goo.gl/6Ebcka Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a: 09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170. www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com www.facebook.com/sunnahnigeria.ng Basheer Journalist Sharfadi #BasheerSharfadi #SunnahNews9ja #Darulfikr.com

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 61 · February 14, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853