RECENT UPDATES
[···] 46 · February 15, 2018

πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ πŸŽ™ * πŸ”Ά πŸ”ΆFATAWOYIN RAHMA NA WANNAN MAKOπŸ”Ά πŸ”Ά* 🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞🎞 Shirin Fatawoyin Rahma Shiri Ne Da Yake Amsa Tambayoyin Ku, Ku Masu Sauraro Akan Abunda Ya Shafi Addini Da Rayuwa Domin Samun Mafuta, Shirin Da Gidan Radio Rahma 97.3 FM Ya Dauki Nauyin Kawo Muku A Duk Ranakun Asabar Da Lahadi Daga Karfe Takwas Zuwa Tara Na Safe (08:00 AM -09:00 AM) Wanda Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Shike Amsa Tambayoyin Da Kuka Aiko Wanda Anas Idris Hassan Ke Karantowa, Zaku Iya Aiko Da Tambayoyin Ku Ta Shafin Mu Da Yake Dandalin Sada Zumunta Na Facebook Wato FATAWOYIN RAHMA πŸ“₯Domin Sauke Shirin Akan Wayarka Ko Sauraro Kai Tsaye Danna Wannan Blue Din Rubutun Na Qasa Fatawoyin Rahma Ranar Asabar 27-01-2018 http://darulfikr.com/s/40497 Fatawoyin Rahma Ranar Lahadi 28-01-2018 http://darulfikr.com/s/40490 πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž πŸ’Ž β€’Ayi sauraro lfyβ€’ β­• Zaku iya samun darulfikr a wayoyin ku kirar Android domin more sabon karatu da zarar an saka a Darulfikr a kyauta,Domin samun naka ziyarci PlayStore ta hanyar danna link dake kasa: https://play.google.com/store/apps/details… Darulfikr.com Ta kuce Domin Yada Sunnah. Kasance Da Darulfikr Domin Samun Karatuttukan Malaman Sunnah A Saukake Mustapha Bin Adam Hassan Auwalu Ya'u 28 January 2018 A.c #HussainiAuwaluYau

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 383 · January 28, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853