RECENT UPDATES
[···] 46 · February 15, 2018

Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 26, January, 2018 Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da: 1. Sheikh Balalu Ya Zama Shugaban Ahlussunnah Na Tarayyar Turai 2. Izala Ba Kungiyar Siyasa Bace - Dr. Abdallah Saleh Pakistan 3. Nasril Islam Ta Zargi Kungiyar Can Da Hannu Cikin Rikicin Makiyaya 4. An Fara Sauraren Karar Da Gwamnatin Tarayya Ta Daukaka Kan Sakin 5. Dole A Cire Nikabi A Ofishin Mu Inji Kwansul Janar Na Saudiyya 6. β€˜Yan Ta’addar Daesh Ne Ke Kashe Mutane A Jihar Benue 7. Dokar Dage Niqab A Nigerian Consulate, Jedda -Dr. Mansur Sokoto 8. Izala Ta Hadu A Maiduguri 9. Ba A Kafa Kungiyar Izalah A Kan Mazhabar Malikiyyah Ba -Dr. Ibrahim Jalo Jalingo 10. Shin Ya Halatta Mace Tayi Yawo Babu Dankwali A Gidanta? 11. Ya Halatta Na Karbi Kyauta A Wajen Karuwa? –Dr. Jamilu Zarewa 12. Wani Babban Dan Siyasa A Jamus Ya Karbi Musulunci 13. Isra’ila Ta Kame Shugaban Kungiyar Musulman Falasdinu 14. β€˜Yan Ta’addar PKK Sun Kai Hari A Masallatai A Jamus Akwai kuma labarai cikin hotuna. Maza ka danna link dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon: https://wp.me/p9khvg-AP Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din: https://goo.gl/iRfoJy Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a: 09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170. www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com www.facebook.com/sunnahnigeria.ng Basheer Journalist Sharfadi #BasheerSharfadi #SunnahNews9ja #JibwisNigeria

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 219 · January 26, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853