Zamu Canza Salon Da’awar Da Akeyi A Social Media – Dandalin Sunnah News Dandalin Sunnah News Nigeria yayi alwashin canza salon da’awar da akeyi a social media, shugaban dandalin basheer sharfadi ne ya bayyana hakan a wata ganawa da yayi da jami’an dandalin a daren jiya a birnin kano, basheer sharfadi yace sun dauki wannan mataki ne duba da yadda da’awar sunnah ke fuskantar kalu- bale daga wajen bata gari, sannan ya bayyana yadda wasu suka dauki dabi’ar suka da zagin junan su da sunan ban-ban cin kungiya ko ra’ayi dake tsakaknin su wanda hakan ba dai-dai bane. Sannnan daga karshe ya bayyana cewa da yawa daga cikin matasa na amfani da da’awar wajen samun kudi da fifita son zuciyar wasu daga cikin malaman su wanda ya saba da tafarki wanda musulunci ya sanyawa musulmi su kasance akai Kuna Iya bayyana mana Ra'ayin ku Akai ta hanyar aiko da sakon text message zuwa ga 08149332007

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 246 · January 24, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853