Karatun Littafinالدليل الجامع المفيد إلى متون العقيدة والتوحيد (Darasi na 56) na Yau Litinin 27-04-1439AH 15-01-2018 daga Masallachin Malam Musa Lukuwa dake Mabera, Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman (Abu Malik) http://darulfikr.com/s/39458 Karatun na yau yayi magana ne akan الإسم والمسمى a bangaren Aqeeda *Ayi Saurare Lapia* 👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽 Ku cigaba da kasancewa damy a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 401 · January 15, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853