Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 12, January, 2018 Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya, daga cikin muhimman batutuwan da muke tafe dasu a wannan makon sun hada da: 1. Tsohon Mai Baiwa Gwamnan Taraba Shawara Ya Musulunta 2. Wata Yar Wasan Kwaikwayo Ta Kudancin Nigeria Ta Musulunta 3. Ku Daina Kiran Musibar Numan Da Cewa Rikicin Kabilanci Dr- Ibrahim Jalo Jalingo 4. Yan Sanda Sun Kama Yan Shi’a Sama Da 50 A Abuja 5. Cikakken Tarihin Marigayi Sheikh Ja’afar Mahmoud Adam 6. Menene Yasa Gwamnati Bata Saki Zakzaki Ba Har Yanzu ? 7. -Nasir Ahmad Bawa 8. Izala Nhq Jos Ta Kai Ziyarar Dubiya Ga Sheikh Madu Mustapha A Jihar Borno 9. Izala Zata Gabatar Da Wa’azi A Jihar Kaduna 10. Izala Nhq Jos Zata Gabatar Da Wa’azin Kasa A Gombe 11. Izala Zata Gabatar Da Wa’azin Walima A Jihar Kebbi 12. An Soke Hukuncin Sakin Musulmai 7 A Kasar Jamus 13. Mahaddata Alkur'ani Mai Tsarki Na Kara Yawa A Kasashen Turai 14. Saudiyya Ta Janye Dokar Muharrami Ga Mata 'Yan Sama Da Shekaru 25 Maza ka danna link dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon: https://wp.me/p9khvg-xv Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din: https://sunnahnewsnigeria.files.wordpress.com/2018/01/sunnah-news-magazine-12-jan-2018.pdf Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a: 09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170. www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com www.facebook.com/sunnahnigeria.ng Basheer Journalist Sharfadi #BasheerSharfadi #SunnahNews9ja #JibwisNigeria

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 195 · January 12, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853