Sunnah News Ta Wannan Makon Yau Jumu’a 05, January, 2018 Mujallace da take kawo muku muhimman batutuwan da suka shafi sunnah a kowane mako anan gida Nigeria dama sauran duniyar musulmai baki daya. 1. SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA GANA DA SHUGABAN IZALAR NAIJERIYA 2. ‘YAN AGAJIN KUNGIYAR IZALA BAKWAI (7) SUN RASA RAYUKAN SU A KANO 3. Ana Sanyawa Yara Sunan Sahabi Mu’awiya (R.A) A Sokoto 4. Mataimakin Gwamnan Jihar Yobe Ya Gina Makarantar Marayu A Potiskum 5. Izala Taje Kudancin Nigeria Don Jajantawa Wadanda Rikici Ya Shafa 6. An Bude Makarantar Sheikh Ja’afar Mahmud Adam College of Islamic And Arabic Studies A Garn Tsafe Na Jihar Zamfara 7. Dr. Usman Giade Ya Kammala Digirinsa Na Uku 8. Babban Limamin Izala Na Jos Ya rasu 9. Maluman Sunnah Biyu Da Sakatarorin Jibiwis Social Media Biyu Sun Angwance A Wannan Makon 10. Izala Zata Gabatar Da Wa’azin Jiha A Gusau 11. Za’a Gabatar Da Daura Ta Kwana Daya A Potiskum 12. ZA’A GABATAR DA MUHADARA A KANO 13. Musulman Kasar Jamus Sun Gabatar Da Wa’azi Da Kuma Sada Zumunci 14. An Kashe Wani Musulmi A Indiya Don Ya Hana Sa Waka A Sabuwar Shekara 15. Yawan Musulmai Zai Kara Karuwa A Amurka Maza ka danna link dake kasa domin saukewa zuwa wayarka ko kuma karanta ta wannan makon: https://wp.me/p9khvg-x1 Ko saukewa kai tsaye ta wannan link din: https://sunnahnewsnigeria.files.wordpress.com/2018/01/sunnah-news-magazine-05-jan-2018.pdf Domin aiko da naku rahotonnin ko wasu batutuwa sai a tuntubemu a: 09035830253, 08149332007, 08066989773, 08168015170. www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com www.facebook.com/sunnahnigeria.ng Basheer Journalist Sharfadi #BasheerSharfadi #SunnahNews9ja

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 92 · January 12, 2018

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853