RECENT UPDATES
[···] 40 · February 15, 2018

002 Umdatul Ahkam na jiya Lahadi 22-10-1438AH daga Masallachin Abdullahi bin Mas'ud dake Mabera, Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman http://darulfikr.com/s/26022 A wannan karatu na yau an karanta hadisai 3 tare da bayani akansu. Za'a riqa wannan karatu na Umdatul Ahkam a duk ranakun Assabar da Lahadi bayan Sallar Asubah. β€’Ayi sauraro lafiya.β€’ Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 200 · July 16, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853