RECENT UPDATES
[···] 50 · February 15, 2018

001 Umdatul Ahkam na Yau Assabar 21-10-1438AH daga Masallachin Abdullahi bin Mas'ud dake Mabera, Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman http://darulfikr.com/s/25987 Yau Malam ya fara gabatarda wannan karatu bayan Sallar Asuba inda Malam ya bada tarihin Marubuchin Littafen daga bisa aka karanta hadisi daya. Za'a riqa wannan karatu na Umdatul Ahkam a duk ranakun Assabar da Lahadi bayan Sallar Assubah. β€’Ayi sauraro lafiya.β€’ Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 273 · July 14, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853