Lamiyatu Sheikul Islam Ibn Taimiyya Kasida Ce Dake Bayanin Cikakkiyar Akidar Ahlussunnah Waljama’a Game Da Abububuwan Da Suka Shafi Addini Don Ban-Bance Su Da Sauran Akidu Wadanda Ba Ta Ahlussunnah Waljam’a Ba, Sheikh Ja’afar Ya Karantar Da Wannan Kasida A Masallacin Gwallaga Dake Garin Bauchi State, A Ranar Lahadi 21 Jumada Ula 1427 A.H = 18-June-2006 A Matsayin Darasi Na Musamman, Muna Rokon Ubangiji Ta’ala Yajjikan Sa Da Rahma Yasa Aljannah Ce Makomar Sa Ameen 001 LAMIYATU SHEIKUL ISLAM IBN TAIMIYYA http://darulfikr.com/s/25934 002 LAMIYATU SHEIKUL ISLAM IBN TAIMIYYA http://darulfikr.com/s/25935 Copy Right: By Hussaini Auwalu Ya’u Facebook: https://fb.com/hussainiauwaluyau Instagram: hussainiauwaluyau01 Twitter: Hussainiauwalu1 Email: hussainyau01@gmail.com

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 460 · July 14, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853