ILLAR HARSHE!!! Assalama'alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuhu. Wannan Wata Lacca Ce Da Aka Gabatar Da Ita Ranar Laraba 11-10-1438 = 05-07-2017. A Masallacin Abubakar Saddiq, Dake Unguwar Saunar Kawaji, Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. Wanda Inuwar Majalisan Ahlussanah Na " Sauna Da Sabaru Da Haye " Suka Shirya Domin Goron Sallah Anyi Bayanai Masu Matukar Muhimmanci Game Da Illar Harshe. Karka Bari Ayi Babu Kai! Maza Kayi downloading Din Naka Raban. Tare Da: Malam Zakariyya Umar Ishaq http://darulfikr.com/s/25640 Zaku iya samun darulfikr a wayoyin ku kirar Android domin more samun karatu da zarar an saka a http://darulfikr.com a kyauta,Domin samun naka ziyarci PlayStore ta hanyar danna link dake kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.darulfikr.darulfikr Kasance da darulfikr.com domin samun karatun maluman Sunnah a saukake Darulfikr taku ce domin yada Sunnah................

by: Umar Muhammad Nura · 529 · July 10, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853