Fatawoyin Rahma Shirin Fatawoyin Rahma ya dawo bayan hutun Azumin Ramadhan, muna fatan Allah ya karbi ibadunmu, ya kuma sanya mu cikin bayin da yake 'yantawa, tare da fatan anyi Sallah lafiya. Kamar yanda aka saba zaku iya aiko mana da sakonnin tambayoyinku ta wadannan hanyoyi: *Facebook https://web.facebook.com/fatawoyinrahma/ *Whatsapp- 08181828692 *SMS-GLO_08055544413, MTN_07036041455, AIRTEL_07017786442 *E-Mail- fatawoyinrahma@yahoo.com *Ko rubutacciyar wasika kai tsaye zuwa Rahma Radio dake PLOT 125/127 Bayan dogon banki cikin birnin Kano. Domin sauraro: FATAWOWIN RAHMA ASABAR 08-07-2017 http://darulfikr.com/s/25593 FATAWOWIN RAHMA LAHADI 09-07-2017 http://darulfikr.com/s/25594 Ayi sauraro lfy,

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 317 · July 09, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853