GORON SALLAH KASHI NA BIYU Muhadara Wacce Aka Gabatar A Karamar Hukumar Takai A Kano Wanda Mal, Zikrillahi Abdullahi Adam Ya Gabatar Mai Taken Tadwinus Sunnah Wa Ulumil Hadith. Mal Ya Tattauna Akan Wadannan Abubuwa Kamar Haka: Tarihin Ilimin Hadithi Tattara Hadithai Na Annabi (SAW) Tsarin Rubutun Hadithi Shardanta Yin Ruwaya Da Isnadi Littattafan Da Aka Rubuta Don Sanin Ilimin Tace Ruwayar Hadithi Domin Sauraro Danna Blue Din Rubutun Dake Kasa Domin Saukewa http://darulfikr.com/s/25603 Ayi Sauraro lafiya

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 290 · July 09, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853