RECENT UPDATES

Karatun Sahihul Bukhari na Yau Jumu'a 15-8-1438AH 12-5-2017 daga Markazun - nuur dake Gawon Nama, Sokoto. Tare da: Sheikh Idrees Garba Yau aka rufe wannan Majalisi inda aka tsaya a Baabi na 5 cikin Kitabul Ijaarah. Hakama Majalisin na Yau ya samu ziyarar Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah inda ya albarkaci Majalisin da muhimman Kalmomi. Domin downloading sai a Latsa links na Qasa: http://darulfikr.com/s/20987 โ€ขAyi sauraro lafiya.โ€ข Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 157 · May 12, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853