RECENT UPDATES

*GAMAMMIYAR MUHADARA DAGA BAKIN MALAMAI:* 1. Malam Lawal Abubakar Gadon Kaya. 2. Malam Abubakar Abdussalam Baban Gwale. 3. Malam Yahya Mai Mota. 4. Malam Musa Yusuf Asadus Sunnah. Wannan muhadara an yi ta ne munasabar auren Malam Khamis Ibrahim Nasidi a Masallacin Danfodio da ke Unguwar Sunusi, Kaduna. Asabar 06/05/2017. Gamayyar Muhadara daga bakin Malamai http://darulfikr.com/s/20953 Ayi Sauraro Lafiya. Kasance da darulfikr domin samun karatukan malaman sunnah a saukake. darulfikr.com taku ce domin yada sunnah.

by: Mubarak Auwal · 447 · May 11, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853