RECENT UPDATES

#Jibwistourkaduna Ziyara Ta Musamman Zuwa Gidan Marigayi Baban Mu, Ash-sheikh Abubakar Mahmud Gumi Da Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau Da Tawagarsa Suka Kai Gidan, Sheikh Dr. Ahmad Abubakar Gumi Tare Da Kaninsa General Abdulkadir Abubakar Gumi (Rtd) Da Sauran 'yan Uwane Suka Karbi Tawagar Ta Izala. Allah Ya Sakawa Sheikh Bala Lau Da Tawagarsa Da Alkhairi. Amin. Domin Sauraran Wannan Tattaunawar Sai A Shiga Blue Rubutun dake Qasa. http://darulfikr.com/s/20948 Ayi sauraro Lafiya Kasance da darulfikr.com dan samun karatun malaman sunnah a saukake. Darulfikr.com Ta Kowa da Kowa ce Domin Yada Sunnah. ยฉ Copyright:- Jibwis Kaduna State Nura Ibrahim Maigoro 14/Sha'aban/1438 A.H 11/ May / 2017 C.E

by: Nura Ibrahim Maigoro · 200 · May 11, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853