RECENT UPDATES

ZADUL MA'AD (DARASI NA 37) Na Yau Laraba 13-08-1438AH 10-05-2017 Daga Markazun - Nuuri dake Gawon Nama a Birnin Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman (Abu Malik) Darasin Yau ya Qunshi bayanai akan sunayen Manzon Allah (SAW) Kamar: Muhammad, Ahmad, Al-Maahi, Al-Haashir, Al-Aaqibu, Nabiyyur-Rahma da sauransu Dr. Mansur Ibrahim Sokoto Ya Ziyarci Majalisin a yau inda ya baiwa Daliban Ilmi Busharori guda 3 Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/20946 Bayan kammala karatun na yau aka rufe wannan Majalisi sai kuma bayan Sallah idan Allah Ya kaimu โ€ขAyi sauraro lafiya.โ€ข Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 108 · May 10, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853