RECENT UPDATES

MUHADARA (Zama na 13) 12-8-1438AH 9-5-2017 Tare da: Sheikh Ibrahim Usman (Abu Malik) โ€ข Ya Yanayin Majalisin Hadisi na Imamu Malik yake ? โ€ข Ya Imamu Malik ya daga darajjar Ilmi a fuskar masu Mulki ? โ€ข Qissoshin Waqi'o'in da suka faru tsakanin Imamu Malik da wasu masu Mulki Kadan daga cikin abunda karatun na yau ya Qunsa Latsa Link na Qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/20939 Yau aka rufe wannan karatu sai kuma bayan Sallah idan Allah Ya kaimu Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 146 · May 09, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853