RECENT UPDATES

Karatun Littafin ADDALILUL JAMIUL MUPEED ILAA MUTUNIL AQEEDATI WAT-TAUHID (DARASI NA 46) NA YAU LITININ 11-08-1438AH 08/05/2017 Daga Masallachin Malam Musa Lukuwa dake Mabera, Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman (Abu Malik) Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/20873 Har yanzu dai ana cikin littafin Dahawiyyah ne, inda a Yau Malam ya rufe karatun sai kuma bayan Sallah idan Allah Ya kaimu. โ€ขAyi sauraro lafiya.โ€ข Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah.

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 142 · May 08, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853