ZADUL MA'AD (DARASI NA 31) NA YAU LARBA 12-04-1438AH 11/01/2017 DAGA MARKAZUN - NUURI DAKE GAWON NAMA A BIRNIN SOKOTO. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman Mabera Wasu daga cikin abubuwanda karatun na yau ya qunsa: •• Nubuwwatuhu SAW (Annabtakar Manzon Allah SAW) •• Maraatibul Wah'yi Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/12471 •Ayi sauraro lafiya.• Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah. •Aburamlah• 12-04-1438AH 11/01/2017CE

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 207 · January 10, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853