RECENT UPDATES

๐ŸŽค *KARATUN MUWADDA MALIK* ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ๐Ÿ”ƒ *( ุงู„ู…ูˆุทุง ู…ุงู„ู„ูƒ*) *(DARASI NA 27 & 28)* ๐Ÿ“– *KITABUL QUR'AN*. ๐Ÿ’ฝ Malam yana gabatar da wannan karatu na Muwadda Malik duk Mako a ranakun: *Asabar da Lahadi. Bayan sallar la'asar zuwa abin da ya sauwaka.* Karatukan da aka gabatar ranakun: *07/01/2017-08/01/2018* Daga: *Darul Hadith Foundation dake T/Yola Kano*. Tare da: *Dr Ahamad Ibrahim (BUK)*. Mal. Ya shiga Kitabul Qur'an. Littafin da yake magana akan Alqur'an. Imam Malik ya fara da babin da yake umarni akan yin alwala ga wanda zai ta6a Alqur'an. 027 Muwadda Malik 7 Jan 2017 http://darulfikr.com/s/12468 028 Muwadda Malik 8 Jan 2017 http://darulfikr.com/s/12470 Ayi Sauraro Lfy 11/01/2017

by: Developer · 203 · January 11, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853