RECENT UPDATES
[···] 40 · February 15, 2018

*KARATUN LITTAFIN AHKAMUL JANA'IZ DAGA MASALLACIN JAMI'U ZARBAN* Wannan shine karatun littafin Ahkamul Jana'iz darasi na 010 daga Masallacin Jami'u Zarban Dake Yankaba. *Fasali na Shida (6)* *Abunda aka Haramtawa Makusantan Mamaci* Tare da: *Sheikh Muhammad Ameen Al-deen Abubakar*(CHAIRMAN DA'AWAH GROUP OF NIGERIA) http://darulfikr.com/s/12462 Kasance da darulfikr dan samun karatun malaman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah *10/04/1438* *08/01/2017* Muna bada hakuri wajen rashin samar da karatun a kan lokaci.

by: Muhammad Basheer Ridwan · 154 · January 11, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853