RECENT UPDATES
[···] 40 · February 15, 2018

RASHIN KYAU NA SAUTI!!! Assalama'alaikum............ A Sakamakon Rashin Kara Mai Kyau A Karatun Ta'alikin (Matsayin Sahabbai A Wajen Ahlussunnah) Na Dr. Muhammad Ghali Musa Sharif. Muna Bawa Masu Bibiyar Mu Hakuri A Bisa Haka, Kuma Yanzu Mungyara. Zaka Iya Sauke Karatun Mai Kara Ta Wannan Link Din Dake Kasa http://darulfikr.com/s/12435 Kasance Da Darulfikr.com Domin Samun Karatun Malaman Sunnah A Saukake. Darulfikr Taku Ce Domin Yada Sunnah............

by: Umar Muhammad Nura · 234 · January 10, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853