Karatun Littafin ADDALILUL JAMIUL MUPEED ILAA MUTUNIL AQEEDATI WAT-TAUHID (DARASI NA 29) NA YAU LITININ 10/04/1438. 09/01/2017 Daga Masallachin Malam Musa Lukuwa dake Mabera, Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman Mabera Karatun Na Yau Ya tabo mas'alolin kamar haka: •• Imani da Qaddara (Ta Alkhairi da ta Sharri) •• Falalar Sahabban Manzon Allah (SAW) Inda a wannan gabar aka kwana Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/12416 •Ayi sauraro lafiya.• Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah. •Aburamlah• 10/04/1438AH 09/01/2017CE

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 185 · January 08, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853