RECENT UPDATES
[···] 52 · February 15, 2018

Karatun Ahkamul Jana'iz na Jiya Lahadi 9-4-1438AH 8-1-2017 daga Masallachin Sultan Ibrahim Dasuki dake Gidan Bahuri, Sokoto. Tare da: Sheikh Jabir Sani Maihula Wannan shine darasi na 69 acikin wannan Littafe kuma jiya ne aka kai karshen wannan littafe. Malam Ya yi addu'a ga Mamatanmu, marasa lafiyanmu, Shugabanninmu da kuma Qasarmu baki daya. Domin downloading sai a Latsa links na Qasa: http://darulfikr.com/s/12417 β€’Ayi sauraro lafiya.β€’ Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah. β€’Aburamlahβ€’ 10-04-1438AH 09-01-2017CE

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 173 · January 08, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853