RECENT UPDATES
[···] 45 · February 15, 2018

MATSAYIN SAHABBAI A WAJEN AHLUSSUNNAH!!! Assalama'alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakatuhu. Wannan Wata Lacca Ce Da Aka Gabatar Da Ita Ranar Asabar 09-04-1438 = 07-01-2017. A Masallacin Abu Ayyuba Al-ansari, Dake Unguwar Saunar Kawaji, Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. Anyi Bayanai Masu Matukar Muhimmanci Game Da Illar Addinin Shi'a. Karka Bari Ayi Babu Kai! Maza Kayi downloading Din Naka Raban. Malam Jamilu Kaugama http://darulfikr.com/s/12402 Ta'aliki Dr. Muhammad Ghali Musa Sharif http://darulfikr.com/s/12435 Kasance Da Darulfikr.com Dan Samun Karatun Malaman Sunnah A Saukake. Darulfikr Taku Ce Domin Yada Sunnah...............

by: Umar Muhammad Nura · 292 · January 09, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853