RECENT UPDATES
[···] 40 · February 15, 2018

*Muwatta Malik 12* - Mufti Ahmad Gumi (08/01/2017) Wannan shi ne karatun da Mufti Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar a masallacin Sultan Bello Kaduna ya Lahadi 08/01/2017 in da malam yayi fassara a cikin babin da yake magana game da:- *Abin da mutum zai yi idan baya son yin wankan janaba bayan saduwa da iyalinsa* *Mene ne hikimar da ya sanya musulunci ya ce mutum ya yi tsarki yayi alwala kafin ya komawa iyalansa ko kuma yana son ya ci abinci* *Wai shin da gaske mun san girman Sahabban Manzon Allah?* *Ya ya darajar Sayyidina Umar a Addinin Musulunci?* *Shin an sake samun wani Umar bayan Sayyidina Umar?* *Shin aikin Umar da dokar shi mene ne hukuncin a musulunci* *Shin Ingancin Hadisi na rawii shi kadai ake dubawa kafin ayi aiki da shi ko kuma akwai wadansu sharudda?* Wannan da ma wadansu duk a cikin wannan karatu da malam ya gabatar yau. Domin Sauraran Wannan Karatu Sai A Shiga Blue Rubutun dake Qasa. http://darulfikr.com/s/12409 Ayi sauraro Lafiya Kasance da darulfikr.com dan samun karatun malaman sunnah a saukake. Darulfikr taku ce domin yada sunnah Β© Copyright:- *Nura Ibrahim Maigoro* 10/04/1438. 09/01/2017.

by: Nura Ibrahim Maigoro · 363 · January 08, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853