RECENT UPDATES
[···] 45 · February 15, 2018

ZADUL MA'AD (DARASI NA 30) NA YAU LARBA 05-04-1438AH 04/01/2017 DAGA MARKAZUN - NUURI DAKE GAWON NAMA A BIRNIN SOKOTO Tare da: Sheikh Ibrahim Usman Mabera Daga cikin karatun na yau anyi mas'aloli kamar: β€’β€’ Rasuwar Mahaifin Annabi (SAW) β€’β€’Rasuwar Mahaifiyarsa β€’β€’ Tahlilin Hadisin zuwan Annabi Shaam Tare da Amminsa Abu Dalib Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/12326 β€’Ayi sauraro lafiya.β€’ Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah. β€’Aburamlahβ€’ 05-04-1438AH 04/01/2017CE

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 191 · January 03, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853