RECENT UPDATES
[···] 45 · February 15, 2018

πŸ”ƒ *TAFSEER SURATUL FURQAN*πŸ”ƒ γ€°γ€°γ€°γ€°γ€°γ€°γ€°γ€°γ€° Aya ta 38-44 Zama na 18 Darasi na 10 Taken Darasin shine :- *Yadda Kafirai Suka Kauracewa Alqur'ani da kuma Yadda Suka Nemi Meyasa Ba'a Saukar Da Alqur'ani A Jim lace ba Angama wannan Darasin an shiga Sabon Darasin yana Bayani Akan yadda mushurukai sukewa Manzon Allah (saw) Izgili suke Kiran da'awar da manzon Allah (saw)yake a matsayin bata.* Tare da :- *`Sheikh Abubakar Abdussalam (Baban Gwale).`* Ranar Lahadi 2/4/1438 1/1/2016 *Daga Masallacin Alh Ali Sabon Kudi Jikin Dutsen Dala Kano.* *Ayi Sauraro Lafia.* http://darulfikr.com/s/12313 Darulfikr taku ce domin yada sunnah

by: Muhammad Basheer Ridwan · 177 · January 04, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853