RECENT UPDATES
[···] 45 · February 15, 2018

Karatun Littafin MUWADDA IMAMU MALIK (DARASI NA 150) NA YAU TALATA 04-04-1438AH 03-01-2017 Daga Masallachin Abdullahi bin Abbas (RA) dake Mabera Iddi, Sokoto. Tare da: Malam Ibrahim Usman Mabera Har yanzu ana cikin Kitabul Hajji. Ayau anyi Babi na 77 dana 78 Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/12302 β€’Ayi sauraro lafiya.β€’ Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah. β€’Aburamlahβ€’ 04-04-1438AH 03/01/2017CE

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 247 · January 02, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853