Karatun Littafin ADDALILUL JAMIUL MUPEED ILAA MUTUNIL AQEEDATI WAT-TAUHID (DARASI NA 28) NA YAU LITININ 03/04/1438. 02/01/2017 Daga Masallachin Malam Musa Lukuwa dake Mabera, Sokoto. Tare da: Sheikh Ibrahim Usman Mabera Ana cikin Littafen Aqeeda na 5 (Sarihussunnah na Imam Addabry) inda acikin karatun Yau aka tabo mas'alolin kamar haka: •• Matsayin Alqurani (Maganar Allah ko Halittar Allah ???) •• Ganin Allah a Lakhira (Shin Muminai zasu ga Allah a Lakhira ???) Latsa link na qasa domin downloading: http://darulfikr.com/s/12289 •Ayi sauraro lafiya.• Ku cigaba da kasancewa damu a darulfikr.com domin cigaba da samun karatukan maluman sunnah. Darulfikr.com takuce domin yada sunnah. •Aburamlah• 03/04/1438AH 02/01/2017CE

by: Yaqub Jaafar Sokoto · 196 · January 01, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853