Waazi da Sheik Ahmad Tijjani Guruntum zai gabatar a gobe ranar Alhamis

December 17, 2015

Wuse ll Abuja, Nigeria

Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!! āœ³Amadadin Adda'u Waddawa Social Media Bauchi, Muna Gayyatan 'Yan'uwa Musulmai Zuwa Wajen Gagarumin Wa'azi Daza'a Gabatar Kamar Haka. Rana:- Alhamis 17/12/2015 Waje:- Masallachin Darus Salam Islamic Centre, No 13 Wuse ll Abuja. šŸ»Lokaci:- Bayan Sallan Magrib šŸ¾Mai Gabatarwa:- Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) Allah Yabada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'aji.

by: Muhammad Basheer Ridwan · 1,000 · December 16, 2015

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853