A yau Litinin ba za'a gabatar da Karatun Littafin Alfurqan na Dr Sani Umar ba.

December 14, 2015

Gadan Kaya, Kano

Assalamu Alaikum Warahmatullah A yau Litinin ba za'a gabatar da Karatun Littafin Alfurqan ba, wanda Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo yake gabatarwa duk Litinin a Masallacin Usman bn Affan G/Qaya Kano, sai mako mai zuwa InshaAllah. Da fatan Allah ya qarawa rayuwar Malam albarka. Sanarwa daga PRO Sautul Haqq

by: Muhammad Basheer Ridwan · 880 · December 14, 2015

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853