WA'AZI KARO NA 6 DANA 7 ! WA'AZI KARO NA 6 DANA 7 !! WA'AZI KARO NA 6 DANA 7!!!

February 03, 2018

Masallacin Kulafa'urrashidin. Dake Bakin dogo Unguwar Haye, Karamar Hukumar Nassarawa, Kano.

Inuwar Majalisan Ahlussunnah na Sauna da Sabaru da Haye, na Gayyatar Al'ummar Musulmi, Zuwa Wajen Laccocin da ta Saba Shiryawa Lokaci zuwa Lokaci. WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA: NA RANAR ASABAR RANA: Asabar 17-05-1439 = 03-02-2018. LOKACI: Bayan Sallar Magrib. WURI: Masallacin Kulafa'urrashidin. Dake Bakin dogo Unguwar Haye, Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Bid'a !!! Illolinta da Kashe-kashenta MALAMI MAI WA'AZI: Uztaz Muhammad Nasir Khamis. MALAMI MAI TA'ALIKI: Uztaz Aliyu Imam NA RANAR LAHADI RANA: Lahadi 18-05-1439 = 04-02-2018 LOKACI: Bayan Sallar Magrib WURI: Masallacin Abdullahi ibn Abbas. Dake Gawon Gailo Unguwar Sauna. Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Muhimmancin Biyayya ga Iyaye. MALAMI MAI WA'AZI: Uzta Lawan Zakariyya. MALAMI MAI TA'ALIKI: Sheik Isma'il Abdurrahman. ALLAH ya bada Ikon Zuwa...........

by: Umar Muhammad Nura · 83 · February 02, 2018

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853