WA'AZI KARO NA 3 DANA 4 ! WA'AZI KARO NA 3 DANA 4!! WA'AZI KARO NA 3 DANA 4!!!

January 20, 2018

Masallacin Juma'a na Abdurrahman Bn Auf, Haye

Inuwar Majalisan Ahlussunnah na Sauna da Sabaru da Haye, na Gayyatar Al'ummar Musulmi Maza da Mata, Zuwa Wajen Laccocin da ta Saba Shiryawa Lokaci zuwa Lokaci. WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA: NA RANAR ASABAR RANA: Asabar 03-05-1439 = 20-01-2018. LOKACI: Bayan Sallar Magrib. WURI: Masallacin Juma'a na Abdurrahaman Bn Auf. Dake Unguwar Haye, Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Muhimmancin Dogaro da kai MALAMI MAI WA'AZI: Uztaz Muhammad Yakub. MALAMI MAI TA'ALIKI: Uztaz Ali Dan abba. NA RANAR LAHADI RANA: Lahadi 04-05-1439 = 21-01-2018 LOKACI: Bayan Sallar Magrib WURI: Masallacin Abu Ayyuba Al-ansari. Dake Unguwar Sauna. Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Illolin Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi masu sa Maye. MALAMI MAI WA'AZI: Imam Jamilu Abubakar Kaugama. MALAMI MAI TA'ALIKI: Dr. Muhammad Ghali Musa Sharif (Abu Abdul Mun'im). Akwai wajen zaman Mata da aka Tanada................. ALLAH ya bada Ikon Zuwa...........

by: Umar Muhammad Nura · 233 · December 31, 1969

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853