Wa'azi ! Wa'azi !! Wa'azi !!!

January 13, 2018

Masallacin Abubakar Saddiq. Layin Malam Sani Adawo Lafiya, Sauna.

Inuwar Majalisan Ahlussunnah na Sauna da Sabaru da Haye, na Gayyatar Al'ummar Musulmi Maza da Mata, Zuwa Wajen Laccocin da ta Saba Shiryawa Lokaci zuwa Lokaci. WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA: NA RANAR ASABAR RANA: Asabar 26-4-1439 = 13-1-2018. LOKACI: Bayan Sallar Magrib. WURI: Masallacin Abubakar Saddiq, Sauna, Layin malam Sani Adawo Lafiya. Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Illolin Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi masu sa Maye MALAMI MAI WA'AZI: Sheik Abubakar Yusuf, (Na'ibi a Masallacin Juma'a na Abdurrahman Ibn Auf). Dake Unguwar "Haye". MALAMI MAI TA'ALIKI: Imam Jamilu Abubakar Kaugama, ( Limamin Masallacin Juma'a Na Ibn Taymiyya), Sauna Kurosha. NA RANAR LAHADI RANA: Lahadi 27-04-1439 = 14-01-2018 LOKACI: Bayan Sallar Magrib WURI: Masallacin Juma'a na Ibn Taimiyya, Sauna Kurosha. Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Hakkokin Makwabtaka a Musulunci MALAMI MAI WA'AZI: Uztaz Muhammad Sani Alhassan MALAMI MAI TA'ALIKI: Uztaz Aliyu Jere Akwai wajen zaman Mata da aka Tanada................. ALLAH ya bada Ikon Zuwa...........

by: Umar Muhammad Nura · 90 · December 31, 1969

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853