DAURAH! DAURAH!! DAURAH!!!

September 03, 2017

MASALLACIN MUA'SSASATU ABDULLAHI BIN UMAR LIDDA'WATI WAL'IRSHAADI RIJIYAR ZAKI KUDU NO 188 LAYIN AA

DAURA ACIKIN HUTUN SALLAH ANA SANAR DA YAN UWA TALIBAN ILIMI IDAN ALLAH YA KAIMU RANAR LAHADI 13 ZULHIJJAH 1438 ZA'A GABATAR DA KARATUN LITTAFIN ماذا قدمت لدين الله؟ NA الشيخ محمد حسان. WURI=MASALLACIN MUA'SSASATU ABDULLAHI BIN UMAR LIDDA'WATI WAL'IRSHAADI RIJIYAR ZAKI KUDU NO 188 LAYIN AA BREAD. LOKACI=10:00NA SAFE ZUWA KARFE 4:00 MAI GABATARWA: Malam Muhammad Tahir Abu Fatima

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 362 · August 29, 2017

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853