Wa'azi ! Wa'azi !! Wa'azi !!!

January 07, 2017

Masallacin Abu Ayyuba Al- ansari (tsohon masallacin malam akula), Sauna baberiyan, Nassarawa L.G.A,

Inuwar Majalisan Ahlussunnah Na Sauna Da Sabaru Da Haye, Na Gayyatar Al'ummar Musulmi Maza da Da Mata, Zuwa Wajen Wa'azi Da Aka Shiryawa Daya Daga Cikin Yan'uwa (Muhammad Lawan Ya'u "malam lawan"), Dan Tayashi Murnar Aure. WANDA ZA'AYI KAMAR HAKA: RANA: Asabar 9-4-1438 = 7-1-2017. LOKACI: Bayan Sallar Magrib. WURI: Masallacin Abu Ayyuba Al-ansari, ( tsohon masallacin malam akula), Sauna baberiyan, Karamar Hukumar Nassarawa, Kano. MAUDU'I: Matsayin Sahabbai A Wajen Ahlussunnah. MALAMI MAI WA'AZI: Malam Jamilu Abubakar Kaugama, ( Limamin Masallacin Juma'a Na Ibn Taymiyya, Sauna Kurosha. MALAMI MAI TA'ALIKI: Dr. Muhammad Ghali Musa Sharif, "Abu Abdul Mun'im", ( Limamin Masallacin Juma'a Na Zango, Badawa Layout. Akwai Wajen Zaman Mata Da Aka Tanada................. ALLAH Ya Bada Ikon Zuwa...........

by: Umar Muhammad Nura · 1,213 · December 31, 1969

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853