Muhadarar Sheik Muhammad Kabir Gombe da Sheik Ahmad Tijjani Guruntum

May 30, 2015

Garin Miya, Ganjuwa L.G.A Bauch

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! ============================= 🔘Amadadin Adda'u Waddawa Social Media Bauchi 🔘Muna Gayyatan Yan'uwa Musulmi Zuwa Wajen Gagarumin Wa'azi da za'a Gabatar Kamar Haka:- 👉🏻Rana:- Gobe Litinin 30/05/2016 🕖Lokaci:- Bayan Sallar Isha 👉🏻Waje:- Cikin Garin Miya, Ganjuwa L.G.A Bauchi. 🏓Malamai Masu Gabatar da Wa'azi Sun hada da 1⃣Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) 2⃣ Muhammad Kabeer Haruna Gombe ( Hafizahullah) ⏺Da Sauran Gingima Gingiman Malaman Kungiyan Izala 👏🏻Allah Ya Bada Ikon Halarta da Amfani da Abunda Za'a Saurara. 🔊Sanarwa Tafito ne Daga Adda'u Waddawa Social Media

by: Muhammad Basheer Ridwan · 1,464 · May 30, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853