Muhadara mai taken Rayuwar mace a ramadhan da Natsuwa a cikin rayuwar aure

May 26, 2016

GRA Bauchi, Hayin banki kaduna

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! ============================= 🔘Amadadin Adda'u Waddawa Social Media Bauchi 🔘Muna Gayyatan Yan'uwa Musulmi Zuwa Wajen Gagarumin Wa'azuka Guda Biyu da za'a Gabatar Kamar Haka:- (Na Farko Karatun Mata) ************************ 👉🏻Rana:- Alhamis 26/05/2016 🕖Lokaci:- 4:30 na Yamma 👉🏻Waje:- Masallachin Shehu Awak dake GRA cikin Garin Bauchi. 📀Taken Karatu:- Rayuwar Mace a Ramadan (Karatu na Biyu) *************** 👉🏻Rana:- Juma'a 27/05/2016 ⌚Lokaci:- Bayan Sallar Magrib Zuwa Insha 👉🏻Wuri:- Masallachin Juma'ar Sa'ad Bn Abi Waqqas, Yan Shinkafa Hayin Banki dake Cikin Garin Kaduna. 📀Taken Wa'azi:- Nutsuwa Acikin Rayuwar Aure 🏓Mai Gabatarwa:- Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah) 👏🏻Allah Ya Bada Ikon Halarta da Amfani da Abunda Za'a Saurara. 🔊Sanarwa Tafito ne Daga Adda'u Waddawa Social Media

by: Muhammad Basheer Ridwan · 949 · May 24, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853