KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA 19

May 27, 2016

Masjid Abu Ayubal Ansaary, Kano

LECTURE! LECTURE!! LECTURE!!! " KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA" (19) KOMITIN MASALLACHIN ABU-AYUBAL ANSAARY DAKE 'YAN KATAKO RIJIYAR LEMO NA GAYYATAR 'YAN UWA MUSULMAI HALARTAR GAGARUMAR LECTURE MAI TAKEN "KIFI NA GANINKA MAI JAR KOMA" KASHI NA GOMA SHA TARA. MAL. KABIR BASHIR (HAYAKI FIDDA NA KOGO) NE ZAI GABATAR KAMAR YADDA AKA SABA TARE DA TA'ALIKI DAGA SAURAN MANYAN MALAMAN MU. RANA: JUMA'A 27/5/2016 WURI: MASALLACIN ABU-AYUBAL ANSAARY DAKE RIJIYAR LEMO 'YAN KATAKO LOKACI: MAGARIBA ZUWA ISHA DON KARIN BAYANI AKIRA 08030661004

by: Muhammad Basheer Ridwan · 1,048 · May 23, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853