ANNOBAR SHIA - MUHADARA

April 19, 2016

Kaduna, Nigeria

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuhu, Ana gayyatan daukacin al'umma Musulmi, musamman Mazauna Garin Kaduna cewa, in sha Allahu Ta'ala za a gabatar da lacca kamar haka: Malami: Dr. Mansur Sokoto Rana: Talata 19/04/2016 (Gobe) Wuri: Masallacin Madrasatu Izzil Islam dake kan titin College Road kafin a karisa Gidajen 'Yan Majalisu, Unguwar Dosa, Kaduna. Lokaci: Bayan sallan Maghrib zuwa Isha'i, in sha Allahu Ta'ala. Maudu'i: ANNOBAR SHI'A Lallai wannan karatu bai kamata a bar mu a baya ba. Kuma don Allah duk wanda ya samu wannan sanarwa ya isar ma wasu. Allah Ta'ala Ya sa mu dace. Dan uwanku a Musulunci Umar Shehu Zaria

by: Muhammad Basheer Ridwan · 986 · April 18, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853