Zaa bude karatun littafin Shamailul Muhammadiyyah a Gombe

January 10, 2016

Miyetti Gombe, Nigeria

SANARWA!!! SANARWA!!! SANARWA!!! Muna sanar da Yan Uwa Danliben Ilimi na garin Gombe na karantun Littafin Shama'Ilil Muhammadiyya wanda Babban Malaminmu 🏿 Sheikh Musa Adam Maihula (Hafizahullah) Zaifara gabatar da shi kamar Haka Rana: Lahadi 02/04/1437 10/01/2016 Waje: Masallachin Juma'a Na Miyetti Gombe Allah ya bada ikoh zuwa Ameen

by: Muhammad Basheer Ridwan · 804 · January 09, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853