Sanarwar sabon darasin littafin jala'ul afham

January 06, 2016

Triumph Kano, Nigeria

-Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu Muna masu farin cikin sanar da Yan uwa cewa In Allah ya kaimu Ranar Laraba 25/03/1437, 06/01/2016, Mal. Abubakar Abdussalam (Baban Gwale) zai fara gabatar da karatun Littafin جلاء الأفهم' ' na Ibnul Kayyim (r) a Masallacin Jumu'a na Triumph Dake Fagge a Kano, *Za'a dinga gabatar da Karatun ne a dukkan ranar Laraba ta Kowane Mako da Magriba zuwa Isha, Sanarwa Daga Jibwis Social Media Kano State,

by: Muhammad Basheer Ridwan · 442 · January 05, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853