Fadakarwa

January 01, 2016

ASSALAMU ALAIKUM 🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻🔻 ◼Rashin samun zaman lafiya da fahimtar juna yayi yawa sosai tsakanin ma'aurata, musamman matasa wadanda suka gina neman aurensu ko zaman auren ba akan tsarin shara'a ba. ◼Daga lokacinda namiji yayi zina da mace koya rungumeta koya taba wani sashi a jikinta(Allah ya tsare mu) to daga wannan lokacin kimarta da darajarta da mutuncinta ya zuba a wajensa koda kuwa yana sonta kuma koda zai aureta. ◼Wannan rashin mutunci zai shafi kimar iyayenta ta yadda bazai gansu da darajaba kuma bazai kimanta al'amarinsuba, daga karshe wannan rashin mutuncin zai gangaro har kan 'yayanta ◼Idan da zai auro wata wadda bata bashi wannan damar ba sai 'yayanta sun fifita awajensa akan 'yayan waccar ballagazar. ◼Sannan hakan yana haifar da zargi mai tsanani tsakaninsu. To kunga kuwa idan akwai wadannan matsolin baza'a samu fahimtar junaba. Rubutawa:- Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)

by: Muhammad Sagir · 551 · January 02, 2016

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853