Aqeedun Shi'ah - Asadussunnah

December 27, 2015

Kumbotso Kano, Nigeria

Lacca! Lacca!! Lacca!!! Ana Sanarda Al'ummar Musulmi zuwa Gagarimar Lacca wadda za'a gabatar a Masallacin Sheikh Ja'afar dake Sabuwar Gandu Karamar Hukumar Kumbotso kano State Wanda Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah Kaduna zai gabatar mai taken Aqeedun Shi'ah lnsha Allahu Ranar:Lahadi 27/12/2015 Lokaci: bayan Sallar Magariba Wuri: Masallacin Sheik Ja'afar Sabuwar Gandu Karamar Hukumar Kumbotso kano State P.R.O Jibwis Social Media Kano State Nigeria Sunusi Saidu Sulaiman Sheka

by: Muhammad Basheer Ridwan · 735 · December 25, 2015

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853