Dukkanin Karatuttukan da Malaminmu Dr. Bashir Aliyu Umar yake gabatarwa...

December 19, 2015

Alfurkan kano, Nigeria

SANARWA📢 Assalamu Alaikum Warahmatullah - Dukkanin Karatuttukan da Malaminmu Dr. Bashir Aliyu Umar yake gabatarwa wannan satin baza'a samu damar gabatarwa ba. - Maimakon Lokacin da ake gabatar da Tafsir ranar Asabar. Wannan sati Dr. Nura Abdullahi ne zai gabatar da Muhadhara Insha Allah.

by: Muhammad Basheer Ridwan · 639 · December 18, 2015

UPCOMING EVENTS

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853