Mujallar Sunnah News Nigeria ta wannan makon, 22, December, 2017.

Mujallar Sunnah News Nigeria ta wannan makon, a wannan makon mujallar ta kai zuwa shafuka guda hudu dauke da muhimman labarai, kadan daga cikin manyan labaran sun hada da: Birnin Kudus Rigimace Tsakanin Musulmai da Yahudawa –Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo An Kammala Aikin Katafaren Dakin Karatu A Markazu Imamul Bukhariy Dake Kano Kungiyar Izala Tayi Gargadi kan Wasa Da Hakkokin Addini a Najeriya Sabuwar Tashar Sunnah News TV Tana Kan Hanya Izala Ta Bude Sabon Masallacin Jumu’a A Jihar Zamfara An Gabatar da Wa’azin Hadin Gwiwa Tskanin Nigeria da Nijar Sarkin Musulmi Zai Tallafawa Marayu 200 A Nigeria An Hana Wata Musulma Zama Lauya Mai Iya Aki A Kotu Wadannan labaran dama wasu na nan acikin ta maza hanzarta ka shiga wannan link din sannan ka danna alamar downloading sai ka sauke shi zuwa wayar ka. https://wp.me/p9khvg-t1 Domin shawarwari ko aiko da rahotonnin halin da Sunnah ke ciki a yankunan ku, ko tallata hajarku kuna iya tuntubar wadannan hanyoyi da kuka saba na tuntubar Sunnah News Nigeria wanda zaku iya samu a www.sunnahnewsnigeria.wordpress.com #SunnahNews9ja 22, December, 2017.

by: Hussaini Auwalu Ya'u. · 247 · December 22, 2017

Darulfikr on Facebook

Like our page on facebook for daily updates. Darulfikr is your for propagation of Islam. Preach in Islam without been a scholar by sharing our fruitful updates to Muslim Ummah

For complaint, Suggestion or Advice +234 813954 5853